Jikan Malam Wa'azin Turmi

Jikan Malam Wa'azin Turmi

By Abdulkarim Nasir

Description

Sacrari wa'azin kasuwa/turmi tare da Jikan Malam An haifi Jikan Malam a Layin yan-Dusa dake Unguwar Gama,Birget Kano Nigeria. Yayi makarantar Allo ta Malam Khamisu mai Al-Majirai na nan layin rijiya. Sunansa Alhaji Abubakar. Alhaji Malam Usman wanda akafi sani da dan Marayan Zaki halifan malam Lawan Qalarawi sukanje tare da abokansa kaiwa kayan waazi wajen waazin malam Qalarawi amma kowa na gujewa daukan kayan waazi kaman inji da lasifika. Sai shi Jikan Malam ya amince da kaiwa kayan. Daga nan wani lokaci akansa su fara qira'a wato karatu kafin Malam yazo ya fara wa'azi. Daga haka har shima jikan malam ya fara nasa waazin. Mutane ne sukayi masa laqabi da jikan malam. Kakansa makeri ne shugaban makeran Daura kaman yanda Jikan Malam ya fada kasancewar kakarsa yar Daura ce. Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga yanuwa da abokai.

Screenshots

More by Abdulkarim Nasir